Dinkin doguwar riga dayana ne daga cikin dinkuna masu kyau da daukar ido a kowani inrin taro, biki, birthday party, walima ko suna.
Doguwar riga ta kasance rigace wanda yara yanmata da manyan mata da datijjai dukkansu suna son saka dogayen riguna saboda suna ma kusan kowace irin mace kyau.
Sannan doguwar riga ce mace zata saka tayi feeling comfortable ba matsi na takura musamman idan doguwar rigar ba fitted bace.
Shiyasa dogiwar riga ta atamfa ko ta lace ko ya material suka zama abin kauna ga kowace irin mace domin kuwa sunayin kyau ajikin mace fara, baka doguwa ko siririya.
Saboda haka a wannan post din namu zamu kawo muku houtunan dogayen riguna masu kyau da kayatarwa sannan Zamuyi muku yakai taccen bayani akan wasu daga cikin wasu styles din doguwar rigar.
Sai ku dage ku zaba ku darje irin Wanda kuke so, idakuma Kuna bukatar tailor Wanda zai dinka muku shima muna dinkawa
A kowani gari kuke muna amsar aiki sai kuyi Mana magana ta comment co contact form din mu
doguwar riga kala kal ne akwai Wanda suke da six pieces gown akwai straight gown akwai free gown sannan kuma akwai fitted doguwar riga kuma akwai masu flare
Duk zaku samu hotunan kowace irin doguwar riga kuke so ku samu na atamfa a wannan post din namu.
Nan gaba zamu kawo muku bayani akan ko wane daga cikin su.
0 Comments