Karki damu domin a wannan post din zamu kawo muku jerin Ankara skirt and blouses Wanda zaku iya saka wa ku halarci ko wani irin taron biki ko suna .
Amma wannan assumption din na wasu matan ba dai dai bane domin kuwa bayan Ankara gown Zaki iya saka skirt and blouse wato riga da skirt ki halarci kowani irin biki
Anakara skirt and blouse kala kala ne akwai peplum blouse da six pieces skirt, akwai peplum blouse da pencil skirts,
sannan kuma akwai blouse wacce take ba mai flare ba wato peplum bace Amma tana bin jikin mace dakyau
1 Comments
Go for a monochrome look: Choose a hoodie in the same color as your pants for a streamlined, monochrome look. Add a pair of statement earrings or a colorful scarf to add some interest to the outfit.
ReplyDelete