Header Ads Widget

About

sunana yahya mohammed ni mutumin nigeria ne an haifeni garin kaduna na taso a garin kaduna nayi primary da secondary school na a kaduna kaduna sannan kuma yanzu ina cigaba da karatun computer science a kaduna polytechnic

Na kasance mutum ne abocin son iya dinki tin yarinta na saboda haka iyaye na suka sakani koyon dinki tin lokacin ina aji 4 a primary school a inda nakoyi dinki har na fara iyawa kuma nazo na iya har nayi aiki a gurare dayawa na kasance mutum ne meson yaga ya iya dinki kala kala kuma na kasance bana ganin koyon wani abu mai wuya ni kawai a tunanina inhar zan samuwanda zai koyamin abu to kawaizan iya komai wuyansa shiyasa nazama meyawn bincike a sashin yanar gizo har nagane cewa zan iya koyon abubuwa dayawa a yanr gizo da kaina to anan ne nafara koyon yanda ake dinka shirts nakoyi yanda ake dinka jeans da abaya kai har suit da dai sauransu haka bangaren karatuna na boko da arabic duk ina bincike kuma ina karuwa sosai ta yanar gizo sosai shiyasa na tashi da son computer da son naga nazama cikakken programmer a yanxu alhamdulillah na danyi wani abu a programmin kumaina kan cigaba da koyo

saboda haka nace toni kuwa zan hada ilimi na na computer da ilimi na na dinki inh fitar da wani strong business to a garin bincike na nagano harkar blogging shiyasa nabude wannanwebsite din kuma nace tunda ba blog na hausa da ke koyar dadinki to ni website din hausa zan bude domin in taimakawa yan uwana hausawa suma kansu yawaye a ringa damawa dasu aharkar tafiya da zamani munada youtube channel me suna hausa fashion tv sannan munada facebook group duk na koyon dinki a harshen hausa.

za aringa yin abubuwa da yawa a wannan website din wandasuka hada da koyar dadinki siyar da kaya tallata teloli (wato zamu fitar da list din teloli ga wanda yakeda bukatan tela a garin da yake zamu sa sunansu da numbobin wayarsu da adreshin shagunansu da kuma hotunan iriun aikin su.

sannan zamu ringa creatin android application na koyar dadinki da kuma na styleskai harda na videos din muna youtube channel. sannan kuma bamu yarda wani yayi amfani da content din mu a wani abu ba batare da ya nemi izinin mu ba idan kuwa mutum yayi to tabbas zamu kaishi kara a hukuntashi nagode naku yahya mohammed ( fahion deigner)


Post a Comment

0 Comments