Header Ads Widget

GYARA KAYANKA

 GYARA KAYANKA!!!


Salam a yau gyarn namu na yau shine yanda ake yankan armhole wato gurin ramin hannu.


Mutane da yawa suna dauka ana yanka ramin hannu ne direct kawai straight daga kafada har sai ka sakko kasa kamin ka juya to ba haka bane.


Ana yanka ramin hannu kamar yanda zaku gani a hoto idan kafara yanka shi daga kafada idan ka zo ta tsakya zaka dan shigo ciki da kamar rabin inci kamin sai ka cigaba da yankawa har kayi shape din gurin hammata. Ku kalli hotinan da kyau zaku gane abinda nake nufi.





Wannnan shine karshen gyaran domin kallon tsan tsararrun style masu kyau ku danna wanna rubutun Moha fashion blog

Post a Comment

0 Comments