GYARA KAYANKA
Salam dafatan kun tashi lafiya a yau gyaran mu na yau shine zamuyi bayani akan yanda ake yanka breast cut kala na uku munyi video munyi bayani akan yanda ake yanka shoulder breast cut sannan munyi video akan yanda ake yanka princess cut wato breast cut mai yanka a gefen hammata.
To a dalilin haka wasu suna tambaya wai basuga ana bawa pieces din zakiyar rigar shape din breast curve ba,
To abinda ke faruwa su wainnan haka ake yanka su pieces gefen kawai ake bawa shape din breast cut idan an hada kuma su fita dai.
Wanda ake bawa duka pieces din shape din breast curve shine wannan yakamata ku gane bancinsu ga hoton shi nan zaku gani kuma insha Allah zamuyi video akan shima yanda ake yanka shi.
0 Comments