Header Ads Widget

Gyara kayanka

GYARA KAYANKA

 

Akwai wani mistake da yawancin teloli sukeyi gurin yanka bayan riga gurin zip din suna barin shi straight kuma maganan gaskiya ba straight bane saboda ko bayan mutum ka duba zakaga ba straight bane yana da shape, to rashin fitar da wannan shape din  shi yakesa idan mace tasaka rigan gurin zip din baya kwantawa a jikin ta ku kalli wainnan hotunan guda biyu zaku gane yanda ake fitar da shape din bayan riga ta gurin zip.


Post a Comment

0 Comments